Song Cover Image

Soyayya Wutan Lantarki

Soyayya wutan lantarki Soyayya wutan lantarki Ta haske dukan nin daki Bataso ayimata birki Burinta kullun tachi girki Tsalle wane wane ya na doki 'Ya'ya da kamar tachi tafki Soyayya wutan lantarki Bata son ƙani kaji dauki Ko ko Abokin aiki Domin ta zamto zaki Kada dubu a gurin yaki Cinye dubu akan yin aiki Soyayya wutan lantarki In ka kallah se kayi shaking In kataɓo San nan kaji showking Gashi dole ne muyi noking So ruwan sha ne muyi Thinking Ko ina ai yayo hiking Masha Allah alhamdulillah writed by Mubarak Dan gari Allah kasa mudace Ameen